Hotuna masu taɓa zuciya na Kristen Ashburn a kan cutar ƙanjamau
521,202 views |
Kristen Ashburn |
TED2003
• February 2003
A cikin wannan shirin, mai ɗaukan hoto Kristen Ashburn ta nuna hotuna masu ban tausayi da ta ɗauka a kan tarzoman da cutar ƙanjamau ke yi a Afirka.